Category: Fesbuk

Wannan fanni yana ƙunshe da darrusan da suka shafi aiki da shafin Fesbuk. Muna fatan maziyarta za su yi kyakkyawan amfani da shi.

Gina Shafin Fesbuk

Buɗe burawuza. Rubuta https://web.facebook.com/ a gurbin adireshi ko latsa nan. Shafi na ƙasa zai bayyana: Cike dukkan guraben da aka buƙata. First name: Sunanka. Surname: Sunan Mahaifi. Mobile number or…