Buɗe Eksel (Kwamfuta)

Hanya mafi sauƙi ita ce, a yi tagwan latsa (Double clicking) a kan hotonta a kan Dandamalin kwamfuta. Shafin zai buɗe kamar haka:


Wannan shi ne hoton Eksel da za a iya gani a kan Dandamalin Kwamfuta.

Idan yi tagwan latsa, za a ga wannan hoton ya bayyana:


Yanzu mun riga mun buɗe shafin Makirosoft Eksel, abu na gaba kuma shi ne mu san irin kayan aikin da suke cikinta domin sanin makama. Latsa nan ka sha bayani.