Tarawa 2 (Waya)

Tarawa 2 (Waya)
Zai yi kyau ka fara da wannan darasin
1. Shiga Eksel.
2. Dangwali Gidan A1.
3. Dangwali Edit.
4. Rubuta 20.
5. Dangwali Tab.
6. Rubuta 120.
7. Dangwali Tab.
8. Rubuta 15.
9. Dangwali Tab.
10. Rubuta 60.
11. Dangwali Tab.
12. Rubuta 500.
13. Dangwali Tab.
14. Rubuta 115.
15. Dangwali Tab.
16. Rubuta =SUM(A1:F1).
17. Dangwali Enter.
Dangwali nan ka juyi asalin shafin aikin a cikin Eksel.