Buɗe Eksel (Waya)

Buɗe Eksel


1. Dangwali hoton WPS Office daga fuskar wayarka.


2. Dangwali akwati mai alamar +. Wasu ƙarin zaɓuka za su bayyana.


3. Dangwali Madannin Spreadsheet.


4. Dangwali madannin Blank mai alamar +. Shafin zai buɗe.

Kalli Bidiyo: Bude Shafin Eksel: