Adana Aiki a Eksel (Waya)

1. Dangwali madannin ajiya daga saman shafi.
.
Shafi na ƙasa zai bayyana.

2. Dangwali Other locations >.
.

3. Dangwali Phone.

3.

4. Zaɓi akwatu.
5. Rubuta sunan fayil a gurbin rubutu.
6. Dangwali Save.