Shafin Farko

Barka da shigowa wannan shafi mai tarin albarka. Balangada, shafi ne da ke ɗauke da darrusan koyi-da-kanka a fagagen ilimi daban-daban.

Shafin, an tanade shi ne a matsayin wani ɓangare na babban shafin Rumbun Ilimi domin bayar da gudunmawar da ta shafi gwadawa masu karatu irin matakan da za su riƙa bi daki-daki wajen yin wasu abubuwan da suka shafi fasaha da sauran dangoginta.

Muna fatan wannan shafi ya zama mai cikakken amfani ga masu karatu.

Kar ka manta, idan har ka amfana da wani abu a cikin wannan shafi, to daure ka yaɗa shi ta hanyar amfani da ɗaya daga cikin shafukan sadarwa da aka saka a wannan shafi.